Tehran (IQNA) Rumfar Cibiyar Hubbare n Imam Hussain da ke kula da ayyukan kur'ani mai tsarki ita ce rumfa daya tilo daga kasashen waje a bikin baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29, wanda aka baje kolin fastoci na ayyukan kur'ani daban-daban.
Lambar Labari: 3487191 Ranar Watsawa : 2022/04/19